AMFANIN SABARA GA LAFIYAR DAN ADAM


1--ULSA KO WACE IRI
A Riqa Shan Garin Sabara Mai Laushi Sosai da Kunu ko Nono Akai Akai Za'a Sami Lafiya

2--CIWON DAJI ( CANCER)
A Shata Da Nono A Kwa6a Garin ta da Man Shanu, Ana Shafa wajen ta Dajin Ya Bayyana

3-- MATA
Kunun Sabara Na Kowowa Matan da Suka Haihu Ruwan Nono

4--QURAJE
Ashafa Ganyen Sabara A jiki Bayan Jiqa Shi da ruwa

5--HIV
Wanda Ke Fama da Karyewar Garkuwar Jiki Ya Riqa Shan Kunun Sabara Yana Qarfafa Garkuwar Jiki

6--TARI
Ajiqa Ganyen Sabara a Face Ruwan Asha Cokali 3 da Safe 3 da Yamma

7--QUNA
Ana Barbada Garin Sabara A Quna
Kuma Ana Shanta Saboda Wutar Ciki

8--BASIR
Ana Shan Garin Sabara da Nono Sau Daya a Rana Maganin Basir ne,

8--A kan tafasa saiwar sabara sai a tace ruwan a sha da safe kamin a ci abinci dan kashe tsutsar ciki.

9--BAKI
Ana Tafasa Ganyen Sabara, Idan ya Koma Dumi 
A Kuskura A Baki Dan Maganin Afata day aqurqjen Kaki da Amosqnin Baki

10--SUGA
Gan yen Garin Sabara Shan Shi a Kunu KO Nono 
Yana Saukar da Suga Ga Mai Fama da Ciwon Suga,

11--MIYAGU
Ana Hayaqi da Ganyen Sabara Dan Kariayar Miyagu

12--MATA
Shan Kunun Sabara Na Gyara Fatar Jikin Mace Tayi Kyau,

Comments